Sunday, 22 June 2025

Comrade Auwal Zakari Ayagi

Author Profile

Comrade Auwal Zakari Ayagi (Barden Ayagi)

Comrade Auwal Zakari Ayagi, popularly known as Barden Ayagi, is a renowned educator, writer, health and ICT expert, and community development activist. He hails from Ayagi Community in Dala Local Government Area of ​​Kano State, Nigeria.

He received his education from secondary school to tertiary level, where he studied Public Administration, Environmental Health, and Computer Science. He has also received training in various fields including Islamic Studies, Computer Education, Health Education, and Management.

As an author and educator, he has published several books, including the popular books:

> “Koyon Kwamfuta a Saukake”
A book that explains Basic computer studies in an easy way in Hausa, which helps those who want to start from scratch, especially youth, students, and teachers.

Comrade Auwal Zakari Ayagi is the founder and National President of Al-Azmiyyah Islamic Foundation, a non-profit religious and educational Foundation that helps develop the community through preaching, education, and training. He was also awarded the title of "Barden Ayagi" in 2020 for his contributions to his community and the community at large.

He also has a YouTube channel called Auwal Zakari Ayagi TV, which broadcasts educational and social development programs in Hausa.

He is known for combining modern and religious knowledge to improve people's lives in terms of education, work, and training.

Auwal Zakari Ayagi (Barden Ayagi)

Position: Writer, Religious Teacher, Computer Expert, and Translator.

Country: Nigeria

Language: Hausa, English, Arabic

Genres: Religious Education Computer Science, Education, Life and Times, Religious Textbooks Publisher.

📘 His Notable Books He has Writen
1. "Koyon Kwamfuta a Saukake" – A book that teaches computers from the basics to the level of using software and the Internet, in the Hausa language.
2. "Al-usmaniyya I &II" - A book that contains the history and lineage of Mal. Usman Hussaini Ayagi, a native of the town of Kumurya in Bunkure Local Government Area 
3. "Tasirin Azimi Game da Lafiya" – A book that explains the effects of Fasting on the health of the community.
4. "Riba da Illolinta" – A book that warns against dealing with using of Interest.
4. "Tarihin Unguwar Ayagi" – A book that describes the complete history of Ayagi Quarters in Dala Local Government Area. 
 ---
🎯 Goals
Auwal Zakari Ayagi aims to see all the youth of the North (and Nigeria as a whole) gain Religious Education, and be able to use modern devices such as computers, smartphones, and the internet, through readings that are designed to be easy and understandable.

Contact him: 
🌐 Website/Blog: sautulazmiyyah.blogspot.com 

📧 Email: auwalzakari@gmail.com, auwalzakari@yahoo.com 

📱 WhatsApp/Phone: +2347038775781

🌐 YouTube: Auwal Zakari Ayagi TV

📘 Facebook/Page: auwalzakariayagi


Author Profile

Comrd Auwal Zakari Ayagi (Barden Ayagi)

Comrade Auwal Zakari Ayagi, wanda aka fi sani da Barden Ayagi, ƙwararren malami ne, marubuci, masani a fannin lafiya da fasahar zamani (ICT), da kuma mai kishin cigaban al’umma. Ya fito daga Unguwar Ayagi a cikin karamar hukumar Dala, Jihar Kano, Najeriya.

Ya samu iliminsa daga makarantun gaba da sakandare har zuwa manyan makarantu, inda ya karanci Public Administration, Environmental Health, da kuma Computer Science. Ya kuma samu horo a fannoni da dama ciki har da, IliminnAddin Musulunci, koyar da kwamfuta, ilimin lafiya, da harkar gudanarwa.

A matsayin sa na marubuci da malami, ya wallafa littattafai da dama, ciki har da fitaccen littafin:

> “Koyon Kwamfuta a Saukake”
Littafi ne da ya bayyani ilimin kwamfuta cikin sauƙi da Hausa, wanda ke taimaka wa masu son farawa daga tushe, musamman matasa, ɗalibai, da malamai.

Comrd Auwal Zakari Ayagi shi ne wanda ya kafa kuma shugaban Al-Azmiyyah Islamic Foundation, wata gidauniyar addini da ilimi mai zaman kanta, wacce ke taimakawa wajen raya al’umma ta hanyar wa’azi, ilimantarwa, da tarbiyya. An kuma Nadashi Sarautar "Barden Ayagi" a shekarar 2020 saboda irin gudummawar da yake bayarwa ga unguwarsa da al'umma baki ɗaya.

Haka kuma yana da tasha ta YouTube mai suna Ayagi TV, wadda ke yada ilimi da shirye-shiryen ci gaban jama'a cikin Hausa.
Ya shahara wajen haɗa ilimin zamani da na addini domin kyautata rayuwar mutane ta fuskar ilimi, aiki da tarbiyya.

Suna: Auwal Zakari Ayagi
Sunan kirari: Barden Ayagi
Matsayi: Marubuci, Malamin Addini, Masani a Fannin Fasahar Kwamfuta kuma Mai Fassara.
Kasa: Najeriya
Harshe: Hausa, Turanci, Larabci
Fannin Rubutu: Fasahar Kwamfuta, Ilimi, Rayuwa da Zamani, Littattafan koyarwa na Addini

📘 Fitattun Littattafan sa
1. Koyon Kwamfuta a Saukake – Littafi da ke koyar da kwamfuta daga tushe har zuwa matakin amfani da software da Intanet, a cikin harshen Hausa.
2. Al-usmaniyya I &II- Littafi da yake Kunshe da Tarihi da Zuriyar Mal. Usman Hussaini Ayagi Dan Asalin Garin Kumurya dake cikin karamar Hukumar Bunkure 
3. Tasirin Azomi Ga Lafiya - Littafi danyake bayani akan tasirin Azimi ga Lafiyar Al'umma
Riba da Illolinta - Littafi da yake tsoratarwa a kan Mu'amala da Riba.
4. Tarihin Unguwar Ayagi - Littafin da yake bayyana cikakken Tarihin Unguwar Ayagi dake cikin karamar Hukumar Dala. 
---
🎯 Manufofi
Auwal Zakari Ayagi na burin ganin dukkan matasa na Arewa (da ma Nijeriya baki ɗaya) sun samu IliminnAddini, sannan sun iya amfani da na’urorin zamani ta kwamfuta, wayar zamani, da intanet, ta hanyar karatun da aka tsara cikin sauƙi da fahimta.
Tuntubarsa: 
🌐 Website/Blog: sautulazmiyyah.blogspot.com 

📧 Email: auwalzakari@gmail.com, auwalzakari@yahoo.com 

📱 WhatsApp/Phone: +2347038775781

🌐 YouTube: Auwal Zakari Ayagi TV

📘 Facebook/Page: auwalzakariayagi


No comments:

Post a Comment