Sahabbai Goma da Allah ta'ala ya yiwa Bishara da Aljanna tin a duniya sune kamar haka:.
1. Abubakar Assidiq
2.Umar bin Kattab
3. Uthman bin Affan
4. Aliyu bin Abi Talib
5. Zubair bin Auwam
6. Sa'adu bin Abi Waqas
7. bu Ubaida bin Jarrah
8,Dalhatu bin Ubaidullah
9. Abdurrahman bin Auf
1
10. Aa'idu bin Zaid Alquraishi.
Allah ya kara Rahama da yarda a garesu, ya bamu albarkacinsu.
No comments:
Post a Comment